.Assalamu alaikumw
wannanbabbar damace a gareku mutanen Rano da na kewaye kai da duk wani mai sha'awar karatun aikin lafiya a fadin Najeriya.
Kuyi harama ku zo ku mallaki fom akan Naira 4000 kacal domin samun damar karatun lafiya a bangarori da dama.
Zaku iya samun wannan fom a kasuwar Alh. Ubale (AMMAN ANU) Office mai lamba 8 ko cikin UBA bank wanda ke hanyar Kano kusa da Durbawa acikin Karamar Hukumar Rano.
Wannan makaranta ta samu sahalewar Hukumar lafiya tare da taimakon kwararru kan harkar lafiya.
Ku garzayo don samun wannan garabasa.
This site was designed with Websites.co.in - Website Builder
We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!
Have a great day!
Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support